Cooking Instructions
- 1
Da farko na kwaba fulawa ta da hannu saboda kar yayi gudaje na kawo attarugu albasa magic na xuba akai na dada mosashi da kyau
- 2
Sai na fara soyashi da manja kamar haka
- 3
Da ya soyu sai na kwasheshi a robe ba wuya sai dadi😋😋😋😋
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6988941
Comments