Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. Egg
  3. Spaices
  4. Onion
  5. Vg oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki samu doyanki ki fere ki yanka ki wanke inkika stame a ruwa saikisa maginki da gishirinki ki gauraya saikisa oil acikin kaskon soya ki barshi yayi zafi saikisa doyan aciki mai din inyayi zafi saiki barbada ruwa kadan aciki kibarshi ya soyu saiki kwashe

  2. 2

    Sannan kisamu egg naki kifasa a kwano kiyanka albasa kisa magi kadan ki kada saikisa mai kadan acikin kaskon suya saiki zuba kwan in kasan ya soyu saiki juya bayan inya soyu kisauke shikenan kiyi breakfast dashi

  3. 3

    Note abunda yasa nasa ruwa acikin doya bayan nasa amai yanasa doya yayi laushi inkin soya ga dadi a baki in kinaci ki gwada kigani inkikasa doya amai ki yayyafa ruwa kadan bada yawa ba

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Fulani Usmañ
Maryam Fulani Usmañ @cook_14441520
on

Comments

Similar Recipes