Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara kaza ki yanka iya girmanda kikeso, sai ki wanke da kyau,ki aza kan wuta,sannna sai ki zuba blended pepper dinki Viki kisa maggi,salt,spicy yaji,sannna ki yanka albasa kisa ki rude tukunyar yayita dahuwa har yayi
    Serve and enjoy😋

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Zainab Abdullahi
Zainab Abdullahi @cook_15245095
on

Comments

Similar Recipes