Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yanka cabbage,carrot &lawashin albasa ki aje gefe

  2. 2

    Kibare yam ki yankata shape dinda kikeso

  3. 3

    Ki wanke ki soyata

  4. 4

    Kisa mai idan yayi zafi ki zuba jajjagenki idan ya dauko soyuwa kisa vegetables din da maggi da spice ki rufe

  5. 5

    2 minutes yayi dai2 ki sauke

  6. 6

    Kihada source din da yam

  7. 7

    Aci dadi lfy

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Written by

Mrs zayyan
Mrs zayyan @cook_15421804
on
Kebbi

Similar Recipes

More Recommended Recipes