Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Spaghetti
  2. Tattasai
  3. Tumatir
  4. Tarugu
  5. Garlic
  6. Curry
  7. Nama
  8. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaa samu tukunya a zuba yatafasa, sai a zuba taliyar sai a motsa, sai azuba gishiri kaɗan a kuma ɗiga mai kaɗan

  2. 2

    Sai arufe tadahu, sannan sai ajuye a colander ta tsane sannan ajuye

  3. 3

    Sai a ɗauko tattasai, tumatir, tarugu da albasa a markaɗa sai asa a tukunya

  4. 4

    Sai ina zuba mai acikin kayan miyar sai inrage wuta ƙasa sosai har ruwan yashanye mai yafara fitowa da kansa

  5. 5

    Ita miya daka fara motsata da chokalin ƙarfe zata fara kamu, amma mutum zai iya amfani da wooden spoon

  6. 6

    Bayan mai yafito sai afara soyawa, sai a ɗauko ruwan nama azuba, sai asa su maggi,gishiri,curry, sai a daka garlic azuba. Sai a rufe idan taɗanyi kauri sai a kwashe

  7. 7

    S

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Comments

Nura Moriki
Nura Moriki @cook_15454950
Kaita in platting portion control in very important and you need to garnish your dish with little green veggies to bring out the color and enrich.ment

Similar Recipes