Share

Ingredients

  1. Barzazzan shinkafa
  2. Lawashi
  3. Gyada
  4. Maggi
  5. Barkono
  6. Kayan kamshi
  7. Salak
  8. Albasa
  9. Tumatur
  10. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki Dora tukunya akan wuta tareda madambaci, sai ki kawo barzazzan shinkafa ki zuba a tukunya,ki zuba ruwa kadan a shinkafan ki juya, saiki rufe kibarshi nawasu mintina inya fara turiri sai ki sauke, ki juyashi acikin roba mai dan fadi,saiki kawo yaykakken lawashin albasa ki zuba tareda gyada,maggi, kayan kamshi kamar irinsu curry da sauransu,saiki rufe ki barshi harsai ya dahu.

  2. 2

    Sai ki yanka salak albasa, da tumatur ki wankesu da gishiri, saiki ajiye a gefe.saiki soya mai da albasa inya soyu saiki sauke.saiki daka barkono kisa maggi da kayan kamshi,ki duba danbunki inya dahu shikenan.

  3. 3

    Aci dadi lafiya.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Phateemah's Kitchen
Phateemah's Kitchen @cook_14252862
on
Kano State

Comments

Similar Recipes