Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 hrws
six people
  1. 1 gNama
  2. 8 pcsAttarubu
  3. 6 pcsTattasai
  4. 3 pcs Daddawa
  5. 10 pcs magi
  6. pinch Wake
  7. pinch kayan kanshi
  8. 1/2 albasa
  9. 5 tsp Manja
  10. 2 cupkuka

Cooking Instructions

2 hrws
  1. 1

    Da farko Zaki wanke Naman, ki ki zuba shi atukunya,kidora awuta, kisa albasa,da kayan kanshi, da gishiri,ki rufe ki barshi yatafasa.

  2. 2

    Bayani kintabbar ya tafasa saiki zuba jajjagaggen kayan miyarki,kisa manja, kirufe sai soyu amma ba sosaiba saiki kawo daddawa,da dakken wakenki,ki zuba kisa ruwa, dai dai yadda zai isheki sannan kizuba magi,sai ki rufe kibarshi yayita dahuwa harsai warin daddawa yafita

  3. 3

    Bayan kitabbar tadahu saiki kawo kukarki, ki kada dai dai yadda kikeso shike nan saiki sauki.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
on
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Read more

Comments

Similar Recipes