Spaghetti jollop

Lubabatu Abubakar talle @cook_15427196
Cooking Instructions
- 1
Ki wanke attaruhu da albasa ki greating ko ki jajjaga a turmi ki daka tafarnuwa itama ki yanka lawashi ki wanke carrot shima ki yanka
- 2
Ki Dora tukuya a kan wuta ki zuba mai da albasa idan yayai zafi ki zuba kaya miya da kika jajjaga da tafarnuwa ki soya
- 3
Idan sun soyu sai ki zuba ruwa yadda zai isheki ki saka Maggie,salt and species ki rufe ki barshi ya tafasa
- 4
Idan ya tafasa sai ki zuba talliya,ki jujjuyah ki zuba carrot da lawashi ki juya ki rufe su dafu
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7253024
Comments