Chips with sardine & egg source

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankalin turawa
  2. Sardine
  3. Kwai
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Kayan kamshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki fereye dankalin ki ki yayyanka ki wanke ki saka a quallender saiki daura mai in yayi zafi saiki zuba gishiri aciki ki saka juye aman sannan ki samu wata tukunyar ki zuba mai kadan ki jajjaga attaruhu kamar guda 3 saiki juye kan mannan ki jujjuya saiki samu sardine dinki ki cire a gwangwanin ki saka a plate ki dauke iya sardine din ki juye cikin attaruhun nan ki saka cokali kina jujjyawa harya farfashe dama kinyi greatting din albasar ki saiki zuba kadan da dan magi kamar rabin.

  2. 2

    Saiki samu wani kwanon ki fasa kwai ki juye ragowar albasar ki akai ki saka wancan rabin maggin da kayan kamshi ki kada ruwa 3 minutes saiki bude miyar taki zakiga ta hade jikin ta saiki juye kwan nan aciki ki rufe kamar 2 to 3 minutes sannan ki bude zakiga alamar kwan ya fara kama jikin sardine din saiki jujjuya ki zuba wannan man sardine din ki kara rufewa zuwa 2 minutes shikenan miyarki yayi saiki duba chips din naki in yayi saiki kwashe a plate ki saka miyar.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
on
Kano
I was born in kano state
Read more

Comments

Similar Recipes