Donut

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
Nigeria

Hhhhhhhmmmmmmm waiiiiii dadi

Donut

Hhhhhhhmmmmmmm waiiiiii dadi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupFlour
  2. 3 tbsSuger
  3. 1 tspYeast
  4. 3 tbsmilk
  5. Mai
  6. Baking powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki hadasu duka ki kwaba amma da tauri saboda idan ya tashi zai Kara sakewa

  2. 2

    Kisa a rana kamar na 20 minutes saiki kara murzashi

  3. 3

    Ki barbada flour a table or leda saiki kawo dougth dinki ki sa akai kisa kwalba ki budashi

  4. 4

    Sai ki sa bakin cup ki fitar da shape saiki kara sa bakin karamar kwalba ko murfi ki dara fitar da na tsakiyar

  5. 5

    Saiki cire ki jera a faranti kisa a rana ya tashi saiki soya

  6. 6

    Akwai dadi......aci lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝
on
Nigeria
........ I like cooking very much.....and I like been in the kitchen all the time, I'm proud of my self 💟💟💟
Read more

Similar Recipes