Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

5serving
  1. Tomato
  2. Tattase
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Maggi da sauran sinadaran miya
  6. Sai nama da
  7. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Zakifara daura namanki a wuta da ruwa kadan kisa citta albasa curry da thyme da maggi. Kibarsahi yatafasa sosai har ruwan yashanye sbd kayan hadin yashiga jikin sosai

  2. 2

    Sai kuma markadan da kikayi nasu tumatur da tattase albasa attarugu. Shima kidaurashi awuta kibarsa yatafasa sosai har ruwan yashanye tas sai kiduba namarki da kikatafasa kisoyahi bayan kinsoya ki ajiyeshi agefe

  3. 3

    Sai kisoya albasa idan yasoyu sai kixuba tomato da kika tafasa kisoyashi sosai idan yasoyu sai kixuba namanki da sinadaran girki kisa ruwa kadan kibarsa kamar minti biyar sai kisauke

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
on
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Read more

Comments

Similar Recipes