Tuwon semo with okro soup

Ummeeh Zakeeyyah
Ummeeh Zakeeyyah @cook_15631744
Gombe State

Mykids lov okro soup, dat's y i decided to did for them, manytime.#Gombestategoldenapron

Tuwon semo with okro soup

Mykids lov okro soup, dat's y i decided to did for them, manytime.#Gombestategoldenapron

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Semovita
  2. Water
  3. Oil,
  4. Okro
  5. Meat
  6. Tomoto
  7. Red pepper
  8. Palm oil
  9. Onion
  10. Maggi,salt, dry ginger

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki daura ruwanki atunkunya ki diga oil small,in yayi boiling sai ki dauko garin semo kina zubawa kadan kadan kina strin nashi har ya tuku lubus, ki rufe ki barshi ya turara. Sai ki sauke shi ki kaushe.

  2. 2

    For d soup,, ki wanke naman ki wanke ki yanka albasa kisa gishiri da maggi da citta ki daura awuta yayi ta nuna har sai yayi laushi, ki dauko nikakken kayan miyanki ki zuba kan naman, shima yayi ta tafas har ruwan jikin shi ya tsane,

  3. 3

    Ki dauko palm oil ki zuba daidai wa daida, ki soya su sama sama, in sun soyu ki sa ruwa kadan, kisa kayan dandanonki to taste, ki dauko okro din ki zuba kisa potash, ki rufe ki barshi for 5mints.

  4. 4

    D

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah
Ummeeh Zakeeyyah @cook_15631744
on
Gombe State

Comments

Similar Recipes