Share

Ingredients

  1. Shinkafa Kofi uku
  2. Wake Kofi daya
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Manja
  6. Yajin barkono
  7. Albasa
  8. Ajjino moto

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara wakenki saiki tafasa ya fara laushi saiki tace waken. Ki da ruwa ya tafasa saiki wanke shinkafa ki zuba idan ta kusanyi saiki wanke ki tsane shinkafan.

  2. 2

    Ki sami tukunya ki zuba shinkafa, wake, farin maggi da ruwan zafi Kofi biyu. Saiki juya ki barsu su karasa nuns.

  3. 3

    Ki soya manja da albasa.

  4. 4

    Saikici da mania da yaji

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
on
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes