Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 6 tinFilawa
  2. Sugar 1/an halp tin
  3. Baking powader
  4. 1egg
  5. Butter halp simas
  6. Pinc of salt
  7. Vagetable oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu bowl ki tankade fulawarki sai kisa baking powder ki juya kisa sugar ki juya sai ki kawo butter ki juya su hadu sosai sai kisa kwai ki juya sai ki kawo ruwa ki kwaba ya kwabu sosai

  2. 2

    Sai ki samu abin murza cin ci ki murza yayi fadi sai kisa cuter shape din da kke so ni dai nayi amfani da star idan kin gama sai ki daura mai a kan wuta idan yayi zafi sai ki daidaita wutar sai ki fara soyawa idan yayi golding brown sai ki tsane a kwallander

  3. 3

    Done

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @cook_15405865
on
Kano Naibawan Gabas house No 788
I love with cooking
Read more

Comments

Similar Recipes