Rice and spaghetti with fish soup

Rafsy Kitchen
Rafsy Kitchen @cook_16569052
FCT Abuja
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tomatoes
  2. Fish
  3. Pepper
  4. Maggi star
  5. Onga classes
  6. Onion
  7. Mardish
  8. Garlic
  9. Salt
  10. Oil
  11. cubeKnow
  12. Curry powder
  13. Tyme
  14. Rice

Cooking Instructions

  1. 1

    Step 1 zagi daura ruwa atukunya idan ruwan yatafasa sai kizuba spaghetti kibarshi yadafu idan yadafu sai ki sameshi a masami.

  2. 2

    Step 2 kidaura ruwa atukunya idan yatafasa sai ki wanke shinkafarki kizuba idan yadafu sai kikwashe.

  3. 3

    Step 3 ki blending yayan miyarki idan kingama sai ki daura tukunya akan wuta kizuba kayan miyarki idan ruwa yashanye sai kizuba oil kisoya kayan miyarki idan yasoyu sai kizuba ruwa kisa Maggi,salt,mardish,curry,tyme,onga,garlic,kiwanke kifinki kizuba kibar shi yadafu sai kisa albasa akarshe karkibar albasarki yadafu sosai.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rafsy Kitchen
Rafsy Kitchen @cook_16569052
on
FCT Abuja

Comments

Similar Recipes