Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Wake,nikekken gyada
  2. Small potash, onion,maggi
  3. Tomato attaruku,oil,spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke wakenki sai zuba a tukunya den nasa kanwa Dan nazuba ruwa

  2. 2

    Nazuba nikekken gyada na Rufe yayi ta dahuwa har saida ya nuna. Sai na sauke.

  3. 3

    Na wanke albasa na yankashi na sa a frying pan sai na yanka tumatur da jajjagen attaruku sai Maggi da oil kadan sai spices.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Aysha Zanna Boguma
Aysha Zanna Boguma @cook_16271460
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes