Shinkafa & carrot Sauce

MAMAN SUGHRAH
MAMAN SUGHRAH @cook_16380561
Keffi Nasarawa State

Shinkafa da miyar carrot yana matukar burgeni ina son shi fiye da tunani duk lokacin da na yi tunanin dafa shinkafa toh sai nayi tunanin in cita da miyar carrot ya burge ni sosai

Shinkafa & carrot Sauce

Shinkafa da miyar carrot yana matukar burgeni ina son shi fiye da tunani duk lokacin da na yi tunanin dafa shinkafa toh sai nayi tunanin in cita da miyar carrot ya burge ni sosai

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Carrot,greebeans,peace & greenpepper
  2. Seasonning
  3. Curry & thym
  4. Tomato,tarugu & tattasai
  5. Spring onion (albasa mai lawashi)
  6. Gasashen kifi (roasted fish)

Cooking Instructions

  1. 1

    Za ki soya manjan ki da albasa idan ya soyu sai ki kawo jajjagagun kayan miyanki sai ki sa gishiri da baking powder ko kanwar ki

  2. 2

    Idan ya dan fara soyuwa kadan sai ki kawo maggin ki da sauran kayan kamshin ki ki zuba da kuma gasashen kifinki da kika gyagyara

  3. 3

    Idan suka soyu kadan sai ki zuba su veggeis dinki da kika yayyan ka sai ki rufe shi har sai ta nuna sarai sannan ki kawo yakakken albasa mai lawashin ki ki zuba sai ki rufe kibar shi kaman mintuna 2 shikenan miyar ki ta kammala

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
MAMAN SUGHRAH
MAMAN SUGHRAH @cook_16380561
on
Keffi Nasarawa State
i love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes