Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. madarar gari
  2. nono maras tsami
  3. ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki samu tukunyarki Mai kyau kizuba ruwa kidora kan wuta Su tafasa saiki barshi ya huce kadan idan sun huce...

  2. 2

    Idan Sun huce sai kkdauko madara kirinqa barbadawa kina damawa harya danyi kauri (karki bari yayi gudaji).

  3. 3

    Saiki dauko nonon Mai kauri kuma mara tsami shima kirinqa zubawa kina motsawa idan kingama saiki rufe ki ajiye wuri mai don dumi.

  4. 4

    Kibarshi kamar 4hr, after 4hr saiki bude madarar zakiga tayi kauri saiki zuba sugar da flavour ki motsa ya motsu saiki zuzzuba acikin mini robanki,sai kisa a fridge yayi Sanyi..

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
HAUWA BABA KURA ZANNA
HAUWA BABA KURA ZANNA @cook_16400697
on

Comments

Similar Recipes