Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki zuba fulawa cikin roba yanda kike'da bukata add salt an baking powder saiki juya sosai

  2. 2

    Saiki sa butter kikara mix dinsu sosai ki tabbatar yahade jikinsa saiki xuba ruwa ki kwaba

  3. 3

    Amman karkiyi kwabin yayi ruwa sosai saiki ajiye shi Kamar mins 10 a gefe dama kin hada meat dinki da su albasa attaruhu dasu dandano kin soya, saiki dauko fulawar ki kiyi rolling dough dinki kisa wannan hadin na meat saiki rufe kisa cokali mai yatsa kidan shafa ruwa ki danne bakin Saiki jerasu a baking tray wanda tun'tuni kin shafa masa butter saiki shafa kwai a Saman shi ki gasa wow Zeenat Abbakar

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaynab Abbakar
Zaynab Abbakar @cook_16692534
on

Comments

Similar Recipes