Cooking Instructions

  1. 1

    Na samu bowl na sa flour, nasa sugar kadan, gishiri ma kadan, na sa baking powder kadan,kwai shima ba dayawa ba

  2. 2

    Madara(milk) na gwangwani, na hade su sosai na kara ruwa shi baiyi ruwa ruwa ba shi baiyi kauri ba

  3. 3

    Sannan na Dan barshi for some minute sannan na sa fry pan dina, nasa mai kadan ba mai yawa ba, na soya, ya danganta da yadda kike ko, in masu fadine sai kiyi in madaidai tane shima sai Lisa yadda kike so, har na gama soyawa wow

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Zaynab Abbakar
Zaynab Abbakar @cook_16692534
on

Similar Recipes