Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Madara ta gari
  2. Sugar
  3. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki auni madaran ki yanda kike da bukata saiki dora tukunya kixuba sugar da ruwa

  2. 2

    Saiki barsu sudan dahu sugar yanarke saiki na zuba wannan madarar kina tukawa harsai tayi kauri saiki rage wuta kiyita juyawa

  3. 3

    Kiyita juyawa harsai tazama brw tayi tauri saiki shafa mai a faranti kijuye idan tasha iska saiki mulmula kina yan'kawa wow Zeenat Abbakar

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaynab Abbakar
Zaynab Abbakar @cook_16692534
on

Comments

Similar Recipes