Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3 cupsflour
  2. 1butter
  3. 1 tbspyeast
  4. 1 tbspbaking powder
  5. Salt
  6. 1/2 cupsugar
  7. 3eggs
  8. Milk

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko xaki tankade flour ki ki saka baking powder, milk &salt ki juya sannan kisaka butter kiyita juyawa har sai butter ya hade d flour sai ki jika suganki da yeast a ruwan dumi ki fasa kwanki acikin flour sannan ki kwaba shi yafina cincin ruwa sai ki rufe ki barshi ya hau/tashi

  2. 2

    Idan ya tashi sai ki fitar d shape din doughnut sai ki dora Mai a wuta yayi xafi sannan ki soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aermeeyrerh's Kitchen
aermeeyrerh's Kitchen @cook_16557104
on
Kano

Comments

Similar Recipes