Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2frozen mango
  2. Frozen banana
  3. Milk
  4. blockIce

Cooking Instructions

  1. 1

    Farko za a fereye bawon mangoro, Sai a yanka yanka shi kanana. Sai a saka a fridge yayi kankara.

  2. 2

    Sannan ayaba a cire bawon Sai a yanka yanka a saka a fridge shima yayi kankara.

  3. 3

    A zuba frozen mango da ayaba a cikin blender sai ayi adding milk ta ruwa (idan babu ta ruwa ayi amfani data gari sai a zuba mata ruwa), add ice block and blend it until smooth.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Sabo lamido
Amina Sabo lamido @cook_17024089
on
Kano
I love cooking
Read more

Comments

Similar Recipes