Ingredients

  1. Flour
  2. Minced meat
  3. Carrot
  4. Spices
  5. seasoning
  6. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na gyara minced meat dina na goga carrot dina sai na zuba mai kadan a wuta na soya su na zuba spices dina a ciki da ya soyu yadda nake so sai na ajiye aside Na kwaba flour ta kamar kwabin wainar flour Sai nayi using brush nayi amfani da non stick pot Sai na gasa flour haka nadinga yi har na gama Sai nazuba wannan hadin minced meat din a cikin gasashiyar flour nayi rolling dinsa na soya shi golden brown

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mom mufeedah
Mom mufeedah @27102018Aurena
on
Kano
Iam Habiba Idris By Name . cooking is my favourite
Read more

Similar Recipes