Spring rolls

Sadeeya Abdulrashid
Sadeeya Abdulrashid @cook_12527509
Nigeria

Yummy snack

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1and half cup of flour
  2. 1egg
  3. 3 tbscornflour
  4. Salt and Maggi
  5. For the filling: shredded cabbage,onion, scotchbonnet,boiled egg
  6. Fried potato,(you can add friedminced)meat,seasoning

Cooking Instructions

  1. 1

    A saka flour, cornflour,Maggi da kwai a kwano a saka ruwa a kwaba Kar yayi ruwa Kuma Kar yayi kauri sosai Kamar dai kwabin pancake wasu Kuma Suna barinshi Kamar kwabin wainar flour.

  2. 2

    Sai a Dora pan a wuta(medium heat)a Dan shafa Mai,in yayi zafi sai a Sami brush a dinga dangwalo batter din ana shafawa,Kar yayi kauri, falen falen zaa shafa.in ya Fara dagowa daga jikin pan din yayi.

  3. 3

    Sai ki hada kayan da zakiyi filling da su ki soyasu sama sama

  4. 4

    Ki dinga diba kina zubawa a sheet din spring roll din kina nadewa Kamar tabarma.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sadeeya Abdulrashid
Sadeeya Abdulrashid @cook_12527509
on
Nigeria

Comments

Similar Recipes