Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Yam
  2. Attaruhu
  3. Naman kaza
  4. Spices
  5. Maggi
  6. Mai
  7. Egg
  8. Onion

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki fere doyanki kiwanke kisa a tukunya kidaura awuta,bayan ta dahu saiki sauke,inta dan huce saiki sa atirmi kidaka karki daka sosai txama sakwara,saiki juye aroba gefe kuma kin jajjaga taruhunki da albasa,nadafa kazata nadan dakata nasoyata sama sama,saina yi sauce d taruhu d albasan nasa iya maggin dazai ishi yam balls dina ciki,saina juye acikin doyan Dana dakA

  2. 2

    Saina mulmulashi,saina kada kwaina,nariqa sakawa a fulawa sannan insa cikin kwai, saina daura maina yyi xafi nariqa sakawa har yasoyu

  3. 3

    Gashi ynda yyi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Usman
Mrs Usman @cook_16082018
on
Katsina

Comments

Similar Recipes