Yam balls

HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1
Cooking Instructions
- 1
Yanka doya a wanke a dafa sai a daka ba sosai ba sai a tafasa naman kaxa da maggie da spices
- 2
A cire kashi da fata sai a nika a nika attaruhu da albasa da tafarnuwa axuba akan doyan da aka daka
- 3
Asa maggie da curry sai a juya sosai a mulmula sai a fasa kwai ayanka albasa sai a sa mulmulen doyan aciki
- 4
Sai a dora mai a wuta in yayi xafi say a soya
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8907339
Comments