Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke kayan miyarki da albasa ki jajjaga

  2. 2

    Kisaka mai a tukunya kisoya kisaka jajjagaggun kayan miyar ki soya sannan kisaka magi da curry da thyme

  3. 3

    Kiyayyanka albasarki sala sala kizuba a cikin soyayyun kayan miyar idan yadauko soyuwa ruwan sun ragekamar haka👇

  4. 4

    Saiki gyara kifinki ki wanke sanna kisaka kicigaba da motsawa yadan soyu sai ki kwashe a cida di lafiya ana ci da bread ko doya ko dankali.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Kabir Moyi
Maryam Kabir Moyi @Maryam898911
on

Comments

Similar Recipes