Simple Chinese Rice

Rahma kabir
Rahma kabir @rahmakabir
Kaduna

#1post1hope. Shinkafa akan iya sarrafata salo-salo ba tare an kashe mata kudi ba, muddun kika san yanda zaki sarrafata da salo mai ma'ana zai yi dadi kuma ya kayatar.

Simple Chinese Rice

#1post1hope. Shinkafa akan iya sarrafata salo-salo ba tare an kashe mata kudi ba, muddun kika san yanda zaki sarrafata da salo mai ma'ana zai yi dadi kuma ya kayatar.

Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke shinkafa kisa a colander ya tsane. Ki gretin tattasai da tarugu, Ki dauwa mai a wuta in yayi zafi ki sanya kayan miyar da ki kai gretin ki soya sama-sama, ki fasa kwai ki kada ki zuba sai ki juya shi ki tsakuda da kayan miyar ki sanya garin citta da curry ki sanya gishiri da maggi. Saiki zuba ruwan sanwa yanda zai shanye shinkafar, ki rufe.

  2. 2

    Inya tausa ki zuba shinkafar da kika wanke ki juya saiki rufe, in ruwar ya kusa tsotsewa ki sanya albasa da carrot da kika kankare kika yanka size din da kike so, sai ki rufe da kyau ki dan rage wuta ya karasa a hankali ruwan ya tsotse duka saiki sauko ki zuba a mazubi sai ci.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rahma kabir
Rahma kabir @rahmakabir
on
Kaduna
I love cooking.
Read more

Similar Recipes