Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliyar noodle
  2. Kubewa
  3. Albasa
  4. Attaruhu na gongoni
  5. Turmeric

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora tukunya awuta kizuba mai cokali 3 kikawo albasarki kizuba

  2. 2

    Inta dan rissina sai kizuba attaruhu da turmeric ki jujjuya ki kawo ruwa ki zuba

  3. 3

    In yatafasa sai kizuba taliyarki ciki ki rufe intaa tafaso kizuba kubewa ciki ki rufe zuwa minti biyu zuwa ukku tadahu ki juye plate kici da kwai dafaffe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
chef famara
chef famara @cook_15730379
rannar

sharhai

Similar Recipes