Couscous and shredded beef sauce with stew

Asmau Sabo Mrs
Asmau Sabo Mrs @asmah2011
Abuja

Couscous and shredded beef sauce with stew

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Couscous
  2. Nama
  3. Carrot
  4. Green pepper
  5. Attarugu
  6. Albasa
  7. Tattasai
  8. Miyan stew

Cooking Instructions

  1. 1

    Yanda zaki dafa couscous shine, saka ruwa a tukunya a wuta. Idan ya tafasa sai ki saka mangyda saboda kar ya dunkule, sai ki zuba couscous har ya nuna ki juye a warmer

  2. 2

    For the shredded beff. Zaki tafasa nama yayi laushi sai ki markada ko yanka a tsaye ba cubes ba. Sai ki markada attaruhu da tattasai ki yanka albasa dinki ki daura su a wuta, idan ya dauko nuna sai ki zuba nama, yankakken koren tattasai, albasa d carrot dinki.. Kiyi ta juyawa har ya nuna sai ki sauke.

  3. 3

    Miyan stew ne wannan zaki hada dashi idan fah kina so, amma hadin nama da carrot din ma ya wadatar

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmau Sabo Mrs
Asmau Sabo Mrs @asmah2011
on
Abuja
Am so much in love of confectionery and am dreaming of having a bakery shop one day.. in shaa Allah
Read more

Comments

Similar Recipes