Awarar kwai

Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
Johor Bahru Malaysia

Subscribe to my YouTube channel for video recipe @smart Culinary 👍🏻

Awarar kwai

Subscribe to my YouTube channel for video recipe @smart Culinary 👍🏻

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. kwai
  2. Nikakken nama
  3. Albasar
  4. Attaruhu
  5. Tafarnuwa
  6. Maggi
  7. Curry
  8. Leda fara
  9. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fasa kwan ki ki xuba a cikin kwano se ki dakko nikakken naman ki shima ki xuba idan baki da shi seki suyo nama tsoka me kyau ki wanke ki dafa sosae da maggi da species Se ki daka ki amfani da shi ki yanka attaruhu da albasar duk ki wanke suma ki xuba ki saka maggi amma kk kula kat yayi yawa se ki saka curry da tafarnuwa da duk abinda kike bukata na dandano ki juya se kulla a leda ki dora ruwa a wuta yayi xafee seki saka a ciki amma kanana xaki kulla ba manya ba

  2. 2

    In kuma kina so xaki iyayin babba in ya dahu se ki yanka in kika yanka kidan barshi ya huce seki fasa kwai ki saka curry ki kada ki saka mai a wuta in yayi xafee seki dinka sakawa a kwan kina soyawa a mai karki ciki wuta xe kone kar kuma ki barshi ya dade se sha miki mai a ci dadee lafeeya 😅

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
on
Johor Bahru Malaysia
Kasan ce da mu a koda yaushe dan samun kyatattun girke girke masu armashi cikin Harshen hausa Tsantsa mun gode 🥰🥰
Read more

Comments

Similar Recipes