Meat ball stew

Subscribe to my YouTube channel for video recipe @Smart Culinary🤗
Meat ball stew
Subscribe to my YouTube channel for video recipe @Smart Culinary🤗
Steps
- 1
Da Farko xaki wanke naman ki ki yanka kanana seki dafa da alabasar da maggi in ya dahu seki sauke ki barshi ya huce inya huce seki xuba a cikin kwano ki fasa kwai a kai ki saka tafarnuwa da albasar karki saka maggi don xe iyayin yawa amma in kina ganin be ji ba zaki iya karawa seki kulla a leda kanana ki dafa in ya dahu seki sauke ki barshi ya huce bayan kin kunce daga ledar
- 2
Seki dakko dankalin ki ki fere ki wanke ki ya ka circle wato shape din kwankalati ki tafasa sama sama da dan gishiri kadan ki yanka kayan miyan ki suma circle ki wanke ki aje gefe ki bare maggin ki ki aje seki dakko tukunyar da xaki yi a ciki ki saka mai kadan in ya danyi xafee ki saka species a ciki da albasar ki barshi ya soyu kadan
- 3
In ya soyu seki xuba kayan miyanki ki barshi minti uku seki saka maggi da dankalin ki ki dan juya ki saka ruwa se ki rufe kamar minti 5 seki bude ki xuba meat ball dinki da kika riga da kika yi ki juya ki barshi minti uku xuwa biyar shikkenan kin gama seki sauke xaki iya ci da couscous ki shinkafa
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

Tasty Veg Cooking
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Biscuits and gravy breakfast bake
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Kelly Collins
-

Jace Wu
-

Pinkblanket's Kitchen
-

the sultans
-

Smart Culinary
-

Oats daliya balls loaded with oats palak spoon
Dimpal Patel
-

Smart Culinary
-

Khili Khili Sabudana Khichdi | Sago khichdi
Shaheen Syed
-

Masala kaju for breakfast & tiffin
Rina Joshi
-

Saniya Sameer -

deepa
-

zuby's kitchen
-

Geeta Khurana
-

Khalida Arain





Comments