Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20minute
  1. Chicken
  2. Oil
  3. Maggi
  4. Corn flask
  5. Fulawa
  6. Bushshan biredi
  7. Spices
  8. Egg nd milk
  9. Idan kika gyara kaza sai ki zuba mata kayan spices dinki
  10. 1 bowl Ki hada milk da egg waje daya
  11. Sai ki hada corn flask da bulawa da bushshan biredi a waje guda

Cooking Instructions

20minute
  1. 1

    Sai ki dauko kazar ki ringa saka ta a hadin fulawa kina curata d hannunki har sai ko ina yaji sai ki maida cikin ruwan kwai da madara ki sake mai da cikin fulawa har ki gama kina ajiyewa a tray

  2. 2

    Ki dora mai yayi zafi a wuta idan zaki zuba ki rage wutar tana ci a hankali kina soyawa har ta yi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mams Kitchen
Mams Kitchen @cook_17369863
on
Kano State
i am rahma muhammad CEO mams kitchen i love cooking nd baking🍔🥘🍝🍛
Read more

Similar Recipes