Ice lemon tea

Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
Johor Bahru Malaysia

Easy and tasty

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2 peoples

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dafa tea da Lipton din da kike so.amma.me.flavour yafee ki saka Cinnamon da cloves da cardamon in kina da da kuma sugar in ya dahu ki tace ki barshi ya huce kafin ya gama hucewa ki yanka Mango amma banda bawon ki yanka apple da kuma grapes madaidaita in ya huce ki juye a cikin abinda xaki hada ki xuba ruwan lemon tsamin ki da kika tace ki saka kankara se ki dakko cup din da xaki xuba a ciki ki saka fruits dinki da wata kankarar ki saka straw ki xuba shikkenan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
on
Johor Bahru Malaysia
Kasan ce da mu a koda yaushe dan samun kyatattun girke girke masu armashi cikin Harshen hausa Tsantsa mun gode 🥰🥰
Read more

Comments

Similar Recipes