Cooking Instructions
- 1
Kizuba ruwa kofi daya atukunya, idan yatafasa saiki zuba taliyarki.
- 2
Idan kikazuba zatayi tafasa biyu saiki zube a kwandon tashe taliya.
- 3
Saiki dan zuba mangyada kadan karta harhade, sai ankwada aga akwai cakwala.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9435973
Comments