Egg sauce

Aunty Subee
Aunty Subee @suwaiba26755
Kano State

Ina matukar kaunar egg sauce

Egg sauce

Ina matukar kaunar egg sauce

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4eggs
  2. 1onion
  3. 2attarugu
  4. Curry nd magg
  5. Veg oil
  6. 1🍅 tomatoes
  7. Garlin powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko Zaki gyara kayan miyanki kiwanke tas

  2. 2

    Seki yanka albasa da tomatoes ki jajjaga attarugun ki

  3. 3

    Sekisa oil dinki a tukunya kixuba kayan da kika yanka da attarugun suna fara soyuwa seki sa magg da Curry kibarsu suna minti 2

  4. 4

    Seki zo kisamu bowl kifasa eggs dinki seki same garlic pwdr d magg seki xuba akai karki xuya seya fara nuna iya fara seki juya harse yayi shikenan seki sauke yayi

  5. 5

    Inacinsa da shinkafa da wake koda doya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aunty Subee
Aunty Subee @suwaiba26755
on
Kano State

Comments

Similar Recipes