Dafadukan dankali da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mutun 1 yawan abinchi
  1. dankalin turawa
  2. Kwai
  3. Karas
  4. Abun dandano
  5. Abun kamshi
  6. Mai
  7. Albasar
  8. Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko xaki fere dankali ki wanke ki yanka manya ko ma ki barshi a yadda yake base kin yanka ba seki dora a kan wuta da ruwan da xe dafa shi amma kuma in ya dahu ba zaa samu ruwa a jikin shi ba ki xuba mai ki ji jajjaga attaruhu da albasar da tafarnuwa in kina so ki xuba ki saka abun dandano ki barshi ya dahu ruwan ya tsane in ya tsane ki yanka karas ki samu kwano ki fasa kwai sannnan ki dakko abun kamshin girkin ki ki saka ki xuba kwan ki juya seki xuba karas dinki ki barshi minti uku kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
rannar
Johor Bahru Malaysia
Kasan ce da mu a koda yaushe dan samun kyatattun girke girke masu armashi cikin Harshen hausa Tsantsa mun gode 🥰🥰
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes