Cooking Instructions
- 1
Zaki samu wakenki ki surfa ki wanke saeki sa attaruhu da albasa kikai amarkada
- 2
In angama ki buga sosae saekisa magie d gishiri da mai ku kulla aleda ko kisa a gwangwani kidafa
- 3
Intadaho xakiji qamshi saeki sauke kisa maida yaji kici
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Soyayyar kaza😋 Soyayyar kaza😋
Inason soyayyar kaza musamman idan aka saka mata Kayan qamshi Fatima Bint Galadima -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9663988
Comments