Eba wit ugu and waterleaf soup

khadija (Deejarh bakery)
khadija (Deejarh bakery) @khadija02
Sokoto

Munsan da cewa ganye nada amfani ajikinmu kuma miyar tayi dadi gsky

Eba wit ugu and waterleaf soup

Munsan da cewa ganye nada amfani ajikinmu kuma miyar tayi dadi gsky

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Garri red
  2. Water
  3. Ugu
  4. Waterleaf
  5. Dry fish
  6. Pomo
  7. Red oil
  8. Tattasai and tarugu
  9. Onions and garlic
  10. Seasonings
  11. Gyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara garinki kiceremia datti kisamu tukunya kidaura akan wuta kizuba ruwa kibarshi yatafasa sanna kidauko garinki kina zubawa har saiyayimiki yanda kikeso saiki rufe kibashi mintuna ya sulala saiki sauke kikara tukuwa saiki kwashe a leda

  2. 2

    Kiwanke ganyenki sosai kisa gishiri ya wanku sai kiyanka ki ajesu gefe kijika kifinki kibarshi yajika gandarki ma kiwanke sosai kidafata tadahu dakyau

  3. 3

    Ki jajjaga tarugu da ttaattasai ki dauko gyadarki kidan soya ta tayi kamshi saikisaka aturmi kidan murje bawon yafita saiki feshe kidaka ta kisa tafarnuwa

  4. 4

    Kidaura tukunya akan wuta kizuba manja kisa jajjagen kayn miyanki su dan fara soyuwa sann kizuba gyadarki kiyata juya saiki dauko kifinki da gandarki dakika dafa kizube aciki kisaka ruwa kadan kizuba kayn dandano da kayn yaji saiki dauko ganyen kijuye ki motsa kirufe kibashi kaman minti 7-10 yanuna saiki sauke

  5. 5

    Badole sakinsa ruwa ba sbd shi kanshi waterleaf in yanada ruwa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija (Deejarh bakery)
on
Sokoto
A simple lady that loves cooking baking and creating new recipes at all times and sharing it to people
Read more

Comments

Similar Recipes