Funkaso

Bahijja Jamil
Bahijja Jamil @cook_13919877

The way I fry it

Funkaso

The way I fry it

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsFlour
  2. Baking powder 1tspn
  3. Salt lil
  4. 1 tbspnYeast
  5. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki tankade flour dinki saiki zuba a bowl me kyau

  2. 2

    Saiki zuba baking powder da yeast da salt kadan

  3. 3

    Saiki kawo ruwan dumi ki zuba kadan kisa hannu Ki juya Ki bugashi sosai kafin kisa hannu Anaso Ki wanke saiki rufe kibarshi ya tashi

  4. 4

    Idan y tashi saiki dakko ki samu roba medan fadi saiki dinga wankewa da ruwa kina dibar kwabin naki kadan kina sawa a bayan robar saiki bula tsakiyardama kin Dora Mai a wuta yayi zafi saiki soya a cikin Mai me zafi

  5. 5

    Zaki iyaci da kowace irin miya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bahijja Jamil
Bahijja Jamil @cook_13919877
on

Comments

Similar Recipes