Masa

Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
Kano

Traditional dish

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa (fara) 8tns
  2. Shinkafa (taci)1tin
  3. 1Peak milk
  4. 4Eggs
  5. Active yeast 2tblspn
  6. 1 tinsSugar
  7. Salt lil
  8. Oil for frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki raba shinkafarki kashi3 kijiqa kashi2 for 30mnt, seki dafa kashi1 ki wanke wadda kika jiqa seki juye dafaffiyar akai, kisa yeast 1tblspn akai, kikai markade

  2. 2

    Idan aka markadomiki seki dafa normal shinkafarki taci 1tin, kizuba akai, kisa sugar, 1tblspn of yeast, d salt kadan, kiyi mixing

  3. 3

    Seki fasa egg dinki kizuba, kisa peak milk dinki, ki buga,

  4. 4

    Seki rufe kibarshi a guri me dumi y tashi,idan yatashi seki jiqa kanwa kadan kisa kiqara bugawa, seki dora kaskonki a wuta kifara suya. Zaki iyayinta d miyar taushe ko miyar agushi, kokuma wata miyar d kikeso

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
on
Kano

Comments

Similar Recipes