Sultan chips

Wannan girki yana da dadi sosai inayinsa idan xanyi breakfast 😋😋😋😋
Sultan chips
Wannan girki yana da dadi sosai inayinsa idan xanyi breakfast 😋😋😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki yanka dankali round shape saiki soya ki ajiye a gefe sannann kiyanka albasa round ki soyata kadan tayi laushi sai ki yanka cabbage sannan saiki kada kwai kisakamai attaruhu jajjagagge sannan kixuba maggi da curry acikin kwai sai ki dauko kasko kisaka mai kadan sai kisaka wannan hadin kwan aciki kisoya sama sama yadagargaje sannan saiki xuba albasa wacce aka soya sama sama
- 2
Sannan saiki xuba cabbage aciki yy laushi saiki xuba dankalin da kika soya shi sama sama aciki saiki juya
- 3
Sannan sai asaka tumeric kadan tayi yellow saiki juya saiki Dan kara maggi kadan kijuya sannan saiki saka koren tattasai aciki kibarshi yadan tirara
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Sultan Chips
Wow Da Dadi.. Godia ta musamman ga UMMAH SISIN MAMA & AFRAH'S KITCHEN domin ganin Recipe awajensu.. Cookpad Nigeria Mum Aaareef -
-
-
-
-
Sultan chips
Sabon hanyan da xaki sarrafa dankalin turawa kuma kiji dadinshi kaman ba gobe. asmies Small Chops -
-
Chips and scrambled eggs 😋😋
Munji dadinsa sosai yana da Dadi wajen Breakfast inason dankali kuma sosai😍💃💃 Zulaiha Adamu Musa -
Soyayyen dankalin turawa da kwai
Yana da dadi musamman lokacin karin kumallo(breakfast) @M-raah's Kitchen -
Sultan chips 😋😋
Munji dadinsa sosae nida iyalina alokacin buda baki#ramadansadaka Zulaiha Adamu Musa -
Sultan chips
#kano state #kitchenhuntchallenge inayin wannan girkinne musamman saboda mai gidana yana sonshi Umdad_catering_services -
-
-
-
-
Potato chips
Wannan girki yana da matukar dadi ga dandano yarana na kaunar wannan girki. Meerah Snacks And Bakery -
-
-
Dafaffen dankalin Hausa da miyar cabbage
Ni da iyalaina munji dadin wannan girki wlh alhmdllh😍😋 Sam's Kitchen -
Potato masa
Yanada dadi sosai ga sauki canji akwai dadi sosai wannan daya ne DG cikin hnyoyin da zaki sarrafa dankali Irish #ramadansadaka Sam's Kitchen -
-
Soyayyen dankalin Turawa,dankalin Hausa da Kwai
Yana da dadi musamman kiyi shi da breakfast ki hada da black tea. Afrah's kitchen -
Sultan chips
Na tashi d safe n rasa me xn Mana n break fast Kuma dankalin bashi da yawa shine n Mana sultan chips muka hada d spicy tea da bread Zee's Kitchen -
More Recipes
sharhai