Pancake

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Wanna girkin ana cinsa da fase ne yana da Dadi sosai Kuma yana qosar.

Pancake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wanna girkin ana cinsa da fase ne yana da Dadi sosai Kuma yana qosar.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

25 mn
mutane 5 zasuci
  1. 3Fulawakofi
  2. Melted butter Kofi day
  3. Ruwa Kofi 1 madara 4tbs
  4. 1 tbsBaking powder
  5. Kwai uku
  6. 1Suga Kofi

Umarnin dafa abinci

25 mn
  1. 1

    Zaki tankade fulawarki ki zuba suga da bakin pawda Sai ki dama madara da ruwa Sai ki zuba butter ki juye akan fulawar ki kada qwai ki zuba ki juya sosai da wiska

  2. 2

    Sai ki Sami non stick frying pan kisa Mai kadan idan yayi zafi Sai ki zuba qulli

  3. 3

    Idan yayi golden brown Sai ki juya Shi Shima yayi golden brown Sai ki sauke idan ya huce Sai ki yarfa glaze duk Wanda kike so

  4. 4

    Shike nan aci Dadi lfy😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes