Chocolate Cake Parfait

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

My Recipe no 300 💃💃💃💃
Anata yin cake parfait inata son gwadawa kyuya ta hana sede yanzu Allah ya bani iko na gwada kuma bilhaqqi yayi dadi zaki iya yin chocolate cake base na kwali ba akwaisu birjit a cookpad
#sokoto #parfait #hug

Chocolate Cake Parfait

My Recipe no 300 💃💃💃💃
Anata yin cake parfait inata son gwadawa kyuya ta hana sede yanzu Allah ya bani iko na gwada kuma bilhaqqi yayi dadi zaki iya yin chocolate cake base na kwali ba akwaisu birjit a cookpad
#sokoto #parfait #hug

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Whipping cream
  2. Madara
  3. Ruwan sanyi
  4. Kofi 1 na whipping garin whipping cream
  5. Chocolate cake
  6. Kwalin cake mix
  7. 3Kwai
  8. Mai ranin kofi
  9. 1Ruwa kofi
  10. Kwaliyya
  11. Oreos cookies
  12. Sprinkles

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wurin hada cake dinki ki hada shi da ruwan da kwai da mai se kisa mixer ki hada haka suka ce a kwalin

  2. 2

    Se ki kun na oven dinki yayi zafi ki shafe pan dinki da butter kadan ki barbada flour se ki gasa cake dinki kusan minti 25 ko har ki soka tsinke ya fito bada sanyi ba se ki barshi ya huce idan ya huce se ki murmushe shi amma ba manya ba qanana

  3. 3

    Se ki zo gurin hadin whipping cream ki zuba kofi 1 na madara wadda aka hada da ruwan sanyi sosai se kisa mixer kiyi ta mixing har yayi kauri sosai

  4. 4

    Se ki saka a pipping bag ko leda santana

  5. 5

    Gurin jere ki fara zuba cake qasa sannan ki matsa wipping cream ahankali sannan ki zuba cake se whipping cream haka zakitayi se whipping cream karshe

  6. 6

    Sannan ki barbada sprinkles ki dan jefa oreos guda ko yadda kikeso
    Zaki iya kuma sa raisins yaqara dadi

  7. 7

    Naga ana yawan sayarda shi kuma masu sayarwa na samun riba ba laifi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (10)

Similar Recipes