Dublan

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

#Dublan ina matukar son dublan amma bantaba gwadawa senaga recipe dinshi kala kala a cookpad senace bari dai in gwada kuma yayi dai dai yadda akeyi

Dublan

#Dublan ina matukar son dublan amma bantaba gwadawa senaga recipe dinshi kala kala a cookpad senace bari dai in gwada kuma yayi dai dai yadda akeyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mintuna
mutum 4 yawan abinchi
  1. Kofi daya na falawa
  2. Mai cokali daya +na soyawa
  3. Madara cokali daya
  4. Sugar cokali daya
  5. Kayan adon dublan
  6. Ruwa 1/3 kofi
  7. Sugar rabin kofi
  8. cokaliLemon tsami rabin
  9. Ridi

Umarnin dafa abinci

30 mintuna
  1. 1

    Da farko zaki zuba fulawa da madara da sugar da mai cokali daya kisa ruwa ki kwaba yadanfi na chin chin saki seki rufe shi na tsahon minti 5.

  2. 2

    Kafin yayi zaki zuba sugar a tukunya da ruwa ki dafa harse suga ya fara chanja kala seki zuba ruwan lemon tsamin ki kashe

  3. 3

    Kisami wurin aiki (work surfaces) ki zuba falawa seki dauko wan chan kwabin naki ki rabashi gida 4 seki murza daya yayi falen falen sosai seki rabashi gida shiga dogaye seki kama biyu biyu kiyi kamar kizon kalaba seki hade karshen ki danne yadda baze bude ba

  4. 4

    Seki saka a mai kisoya shi harse yayi brown seki saka a cikin sugar din da kika dafa kisa a mazubi ki barbada ridi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

Similar Recipes