Datun bula
Bula mafi akasari an fi samun ta wuraren mu nan sokoto
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na yanka bulan kanana,na hada dakakken kuli na da dakakken daddawa da yaji da Maggi star na yamutsa
- 2
In kina so Zaki iya said ruwa kadan ki data abinki in yayi tanka yafi dadin ci daddawar ta fi kulin yawa
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Tsiren hanta
Tsire wani nau'in abin ci ne da yasamu karbowa a zuciyoyin mutane mafi yawanci an fi samun ci da dare #namansallah# Sumieaskar -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16311216
sharhai (6)