Kayan aiki

  1. 1 cupflour
  2. 2eggs
  3. 1/3 cupsugar
  4. 1/3 cupbutter milk
  5. 1/2 cupoil
  6. 1 tbaking powder
  7. 1/2 tbaking soda
  8. 1/2 tvanilla extract

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki haɗa fulawa, baking powder da baking soda ki ajiye. Ki haɗa sugar, kwai da mai ki gauraya har sai kin bar jin kukan sugar

  2. 2

    Ki zuba hadin fulawar cikin hadin sugar kiyita juyawa, sai ki zuba butter milk sannan kisa vanilla extract

  3. 3

    Ki shafa butter a baking pan ki zuba batter ko kuma kisa takarda a gwangwayen kisa a oven ki gasa ko kiyi local baking.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai (3)

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Dan Allah idan babu butter milk din fa what can you use?

Similar Recipes