VANILLA CAKE 🧁

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hours
10 yawan abinchi
  1. 3-4 CUPSFULAWA
  2. 1butter
  3. 1 CUPSukari
  4. 1 tbspvanilla flovour
  5. 1 tbspBaking powder
  6. Baking soda 1teaspoon
  7. 6eggs
  8. 1 cupButter milk

Umarnin dafa abinci

1hours
  1. 1

    DA FARKO, Zaki samu kwanan ki me kyau ki, tankade fulawarki.

  2. 2

    SEKI ZUBA baking powder cokalin cin abinci Daya 1tablespoon

  3. 3

    Da baking soda cokalin Shan shayi, Daya 1teaspoon

  4. 4

    SEKI jujjuyasu,Ki AJIYE Waje Daya

  5. 5

    SEKI dauko butter dinki guda, daya 1 seki zuba sikarin ki cup Daya

  6. 6

    Kita juyasu, harse sun Yi haske, sosai

  7. 7

    SE kidinga dauko, kwanki Daya bayan Daya kina zubawa acikin kina jujjayawa

  8. 8

    SEKI dauko fulawar da kika ajiye a gefe, ki Dan dinga zubawa, kina Dan juyawa

  9. 9

    SE ki dauko buttermilk dinki, kina zubawa, seki dauko flovour dinki cukali Daya na cin abinci ki, zuba ki juya

  10. 10

    SEKI kunna oven dinki yayi zafi, kafin idn yayi zafi, seki gasa cake din nake da 250green

  11. 11

    Yanda Zaki hada buttermilk

    Cufi Daya na ruwa
    Leman tsami cukali Daya na cin abinci.
    Madara ta gari cukali 5

    Ki hadasu acikin cufi ki jujjuyasu

    Amma ki cire kwallan leman tsamin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima Maihula kabir
Halima Maihula kabir @cook_29516083
rannar
Tin Ina yarinya Ina son girki, Kuma zama me girka abinci buri nane, Ina son na zama chef 👩‍🍳..
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes