Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara sa oil sana kisa milk sana kisa su dry INGREDIENTS dinki
- 2
Ki hadesu sosai kisa a microwave ma 1 to 2mn
- 3
Enjoy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Brownie mug cake
#mugcake Wana yana ciki daya daga ciki free online class da akayimuna na whasap na mug cake godiya ga @grubskitchen godiya ga cookpad Maman jaafar(khairan) -
-
Carrot mug cake
Shima wana na free Class dine thanks cookpad thanks @grubskitchen #mugcake Maman jaafar(khairan) -
Chocolate mug cake
Thank you so much @grubskitchen , thank you cookpad #mugcake Maman jaafar(khairan) -
Zebra mug cake
#mugcake munagodiya kwarai ga ADMINS din cookpad Allah yasaka da alherie, bayan ayimuna class na mug cake shine nima nazo da nawa idea da mug cake kuma Alhamdulillah yayi kyau kuma yarana suji dadinsa Maman jaafar(khairan) -
Fluffy Pancake
#FPCDONE MUNAGODIYA COOKPAD Yarana naso kayan fulawa kona biyu banyi abu fulawa ba sabida inaso na rage kiba🤣dan nasan inda nayi senaci segashi yara su dameni iyimusu pancake danayi senaga yayi kyau sosai shine nace bari nasa a cookpad Maman jaafar(khairan) -
-
Cake pop
Godiya ga aunty Ayshat adamawa godiya ga cookpad Allah yasaka da alherie ita tayi cake dina ya bani shaawa shine nima nayi dan kadan ma yara kuma suji dadinsa sosai Maman jaafar(khairan) -
Silicone cake pop
Yan uwa inayiwa kowa fatan alherie da fatan kowa da iyalinsa na lafiya, to konaki aunty Ayshat adamawa tayi cake pop da ya bamu shaawa wasu cikimu mu siye machine din wasu kuma basuda halin tsiya wasu kuma basu samuba a inda suke, to kwasam nashiga shop sai naga wana abun nayi cake pop mai sawki shine nasiyo dan nayi sharing daku ,kuma yanayi sosai kunema ku siye sana akaiw mai round shape shi kadai dayake ni inada mashine din mai round shape shiyasa na dawki wana design din Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Korean pancake
#HI Wana pancake din baa magana se an gwada kuma gashi so simple Maman jaafar(khairan) -
Eggless pan cake
Yana da dadi sosai mussam lokacin breakfast ga kuma saukin sarrafawa sossai Taste De Excellent -
-
Vanilla Pancake
Godiya ga jahun's delicacies naji Dadi wannan recipe na pancake sosai😋😋 Fatima Bint Galadima -
-
-
Plain vanilla cake
Yayi dadi sosai ga laushi baa magana sai wanda ya gwada shi zai bani lbr. Zeesag Kitchen -
-
-
-
Snickledoddle mug cake
Duk wana ciki free online class dinmu nai 💃💃💃💃💃🥰 #mugcake Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Condensed Milk Steam Cake
#FPPC. Wannan cake din Shi ba'a gasashi steaming dinsa akeyi kuma yayi maki kamar cake din da aka gasa. sakamakon korafin mutanen ketare cewar wani recipe din sunason su gwadashi to Amma komai munrubutashi da yaren mu basa ganewa shiyasa zansa ingredients din da turanci Ina fatan zaku gane. Meenat Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15666745
sharhai